Kula Da Miji APK
Version 6.1.0 - com.andromo.dev701988.app885475andromo,dev701988,app885475,books,reference,kula,miji
Yadda Zan Kula Da Miji Na
APP Information
Download Version | 6.1.0 (1003) |
Apk Size | 22.97 MB |
App Developer | Abrahamjr |
Malware Check | TRUSTED |
Install on Android | 4.4.x and up |
App Package | com.andromo.dev701988.app885475.apk |
MD5 | 0d9d54ada8efe678b02bc8f020d1ef62 |
Rate | 5 |
Website | https://da0625cf3.app-ads-txt.com/ |
Table of Contents
Download Kula Da Miji 6.1.0 APK
App Description
Kula Da Miji is andromo,dev701988,app885475,books,reference,kula,miji, content rating is Everyone (PEGI-3). This app is rated 5 by 1 users who are using this app. To know more about the company/developer, visit Abrahamjr website who developed it. com.andromo.dev701988.app885475.apk apps can be downloaded and installed on Android 4.4.x and higher Android devices. The Latest Version of 6.1.0 Available for download. Download the app using your favorite browser and click Install to install the application. Please note that we provide both basic and pure APK files and faster download speeds than APK Mirror. This app APK has been downloaded 11+ times on store. You can also download com.andromo.dev701988.app885475 APK and run it with the popular Android Emulators.
Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe! Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci. Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa. - Ki bashi abinci a baki - Ki bashi ruwa ya sha - Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi - Ki kai masa ruwan wanka - Ki kuma cuda masa bayansa - Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai - Ki kwantar masa da hankali - Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki - Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe - Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi - Ki girmama dukkan βyan uwansa da abokansa - Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya. Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa Mungode. 'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba. Allah yasa mu dace, ameen!!
A Google user
π